Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tents: Separate, for females of the family
Ayoyi game da Separate, for females of the family
Ishaku ya kawo ta cikin tentin mahaifiyarsa Saratu, ya kuma auri Rebeka. Ta haka ta zama matarsa, ya kuwa ƙaunace ta; Ishaku kuma ya ta’azantu bayan rasuwar mahaifiyarsa.