Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Steadfastness: The intercession of Christ
Ayoyi game da The intercession of Christ
“Siman, Siman, Shaiɗan ya nemi izini ya sheƙe kakamar alkama.
Amma na yi maka addu’a, Siman, domin kada bangaskiyarka ta kāsa. Bayan ka juyo, ka ƙarfafa ’yan’uwanka.”