Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Steadfastness: Should pray for, in their people
Ayoyi game da Should pray for, in their people
Bari yă ƙarfafa zukatanku har ku zama marasa aibi da kuma tsarkaka a gaban Allahnmu da Ubanmu sa’ad da Ubangijimmu Yesu ya dawo tare da dukan tsarkakansa.
yă ƙarfafa zukatanku yă kuma gina ku cikin kowane aikin nagari da kuma magana.