Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Steadfastness: Godliness necessary to
Ayoyi game da Godliness necessary to
“Duk da haka in ka miƙa masa zuciyarka, ka kuma miƙa hannuwanka gare shi,
in ka kawar da zunubin da yake hannunka, ba ka bar zunubi ya kasance tare da kai ba
shi ne za ka iya ɗaga fuskarka ba tare da jin kunya ba; za ka tsaya da ƙarfi kuma ba za ka ji tsoro ba.