Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Steadfastness: In holding fast our profession

2 ayoyi · 40 fannoni

Ayoyi game da In holding fast our profession

  1. Saboda haka, da yake muna da babban firist mai girma wanda ya ratsa sama, Yesu Ɗan Allah, bari mu riƙe bangaskiyan nan wadda muke shaidawa da ƙarfi.

  2. Bari mu tsaya da ƙarfi a kan ga begen da muka ce namu ne, gama shi da ya yi alkawarin, mai aminci ne.