Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spiritual Peace: Saints
Ayoyi game da Saints
Duwatsu za su kawo wadata ga mutane, tuddai kuma su ba da amfani na adalci.
A kwanakinsa adalai za su haɓaka wadata za tă yalwata har sai babu sauran wata.
Za ku fita da farin ciki a kuma bi da ku da salama; duwatsu da tuddai za su ɓarke da waƙa a gabanku, dukan itatuwan jeji kuma za su tafa hannuwansu.