Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spiritual Peace: A fruit of the Spirit
Ayoyi game da A fruit of the Spirit
Gama mulkin Allah ba batun ci da sha ba ne, sai dai na adalci, salama, da kuma farin ciki cikin Ruhu Mai Tsarki,
Amma amfanin da Ruhu yake bayar shi ne ƙauna, farin ciki, salama, haƙuri, kirki, nagarta, aminci,