Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spiritual Peace: God is the God of

4 ayoyi · 53 fannoni

Ayoyi game da God is the God of

  1. Allah na salama yă kasance tare da ku duka. Amin.

  2. A ƙarshe ’yan’uwa, sai wata rana. Ku yi ƙoƙari ku zama cikakku. Ku saurari roƙona, ku zama da tunani ɗaya, ku yi zaman salama. Allah na ƙauna da salama kuwa zai kasance tare da ku.

  3. Bari Allah da kansa, Allah na salama, yă tsarkake ku sarai. Bari dukan ruhunku, ranku, da kuma jikinku su zama marar aibi a dawowar Ubangijinmu Yesu Kiristi.

  4. Bari Allah na salama, wanda ta wurin jinin madawwamin alkawari ya tā da Ubangijinmu Yesu daga matattu, wannan Makiyayin tumaki mai girma,