Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Spiritual Peace: Christ is the prince of
Ayoyi game da Christ is the prince of
Gama a gare mu an haifa mana yaro, a gare mu an ba da ɗa, gwamnati za tă kasance a kafaɗarsa. Za a ce da shi Mashawarci Mai Banmamaki, Allah Maɗaukaki Uban Madawwami, Sarkin Salama.