Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sorrow: Of Hannah
Ayoyi game da Of Hannah
Hannatu ta ce, “Ba haka ba ne, ranka yă daɗe, ni mace ce da take cikin matsala ƙwarai da gaske. Ban sha ruwan inabi ba, ko wani abu mai sa maye, ina dai faɗa wa Ubangiji abin da yake damuna ne.