Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sorrow: Jeremiah
Ayoyi game da Jeremiah
“Ko wannan ba wani abu ba ne a wurinku, dukanku masu wucewa? Ku duba ku gani. Ko akwai wata wahala kamar irin wadda nake sha, wadda Ubangiji ya auko mini a cikin zafin fushinsa?