Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Social and Family Prayer: Paul
Ayoyi game da Paul
Da ya faɗi haka, ya durƙusa tare da dukansu ya yi addu’a.
Amma da lokacin tashinmu ya yi, sai muka tashi muka ci gaba da tafiyarmu. Dukan almajirai da matansu da ’ya’yansu suka raka mu har bayan birni, a can kuwa a bakin teku muka durƙusa muka yi addu’a.