Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Social and Family Prayer: Abram

2 ayoyi · 12 fannoni

Nemi "Social and Family Prayer"

Ayoyi game da Abram

  1. Abram ya ɗauki matarsa Saira da Lot ɗan ɗan’uwansa, da dukan mallakar da suka tattara, da kuma mutanen da suka samu a Haran, suka kama hanya zuwa ƙasar Kan’ana.

  2. Daga can, ya ci gaba zuwa wajen tuddai a gabashin Betel ya kafa tentinsa, Betel yana yamma, Ai, kuma a gabas. A can ya gina bagade ga Ubangiji ya kuma kira bisa sunan Ubangiji.