Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Social and Family Prayer: Punishment for neglecting
Ayoyi game da Punishment for neglecting
Ka zuba hasalarka a kan al’umman da ba su san ka ba, a kan mutanen da ba sa kira bisa sunanka. Gama sun cinye Yaƙub; sun cinye shi gaba ɗaya suka kuma lalace wurin zamansa.