Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shimei

53 ayoyi · 19 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. Daga zuriyar Binnuyi, akwai Shimeyi,

  2. To, a cikin mazaunin masarauta a Shusha, akwai wani mutumin Yahuda, daga Kabilar Benyamin mai suna Mordekai, ɗan Yayir, ɗan Shimeyi, ɗan Kish,

  3. iyalin gidan Lawi da matansu, iyalin gidan Shimeyi da matansu,