Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shimei: 15. A Levite. Treasurer of tithes and offerings in time of Hezekiah

2 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da 15. A Levite. Treasurer of tithes and offerings in time of Hezekiah

  1. Sa’an nan cikin aminci suka kawo taimako, zakka da keɓaɓɓun kyautai. Konaniya, wani Balawe, shi ne ke lura da waɗannan abubuwa, kuma ɗan’uwansa Shimeyi shi ne na biye da shi.

  2. Yehiyel, Azaziya, Nahat, Asahel, Yerimot, Yozabad, Eliyel, Ismakiya, Mahat da Benahiya su ne shugabanni, mataimakan Konaniya da Shimeyi ɗan’uwansa, waɗanda sarki Hezekiya da Azariya babban shugaban haikalin Allah suka naɗa.