Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shimei: 13. David's overseer of vineyards
Ayoyi game da 13. David's overseer of vineyards
Shimeyi mutumin Ramat shi ne mai lura da gonakin inabi. Zabdi mutumin Shifam shi ne mai lura da amfanin gonakin inabi don matsin ruwan inabi.