Shimei
An kuma san shi da: Shimi
Ayoyin da suka ambaci Shimei
’Ya’yan Gershon maza, bisa ga dangi su ne, Libni da Shimeyi.
Ga sunayen mutanen Gershon, Libni, da Shimeyi
Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Gershom. Libni da Shimeyi.
Na Gershonawa, Ladan da Shimeyi.
’Ya’yan Shimeyi maza su ne, Shelomot, Haziyel da Haran, su uku ne duka. Waɗannan su ne kawunan iyalan Ladan.
’Ya’yan Shimeyi maza kuwa su ne, Yahat, Zina, Yewush da Beriya. Waɗannan su ne ’ya’yan Shimeyi maza, su huɗu ne duka.
iyalin gidan Lawi da matansu, iyalin gidan Shimeyi da matansu,