Skip to content

Laadan

9 ayoyi · 3 'yan gida

An kuma san shi da: Libni, Jahath

Ayoyin da suka ambaci Laadan

  1. ’Ya’yan Gershon maza, bisa ga dangi su ne, Libni da Shimeyi.

  2. Ga sunayen mutanen Gershon, Libni, da Shimeyi

  3. Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Gershom. Libni da Shimeyi.

  4. Na Gershom su ne, Libni, Yahat, Zimma,

  5. ɗan Yahat, ɗan Gershom, ɗan Lawi;

  6. Na Gershonawa, Ladan da Shimeyi.

  7. ’Ya’yan Ladan maza su ne, Yehiyel na farko, Zetam da Yowel, su uku ne duka.

  8. ’Ya’yan Shimeyi maza su ne, Shelomot, Haziyel da Haran, su uku ne duka. Waɗannan su ne kawunan iyalan Ladan.

  9. Ladan ɗan Gershon ne, kuma kaka ga iyalai masu yawa, har ma da iyalin ɗansa Yehiyeli,