Tsallake zuwa abun ciki

Zizah

2 ayoyi · 4 'yan gida

An kuma san shi da: Zina

Ayoyin da suka ambaci Zizah

  1. ’Ya’yan Shimeyi maza kuwa su ne, Yahat, Zina, Yewush da Beriya. Waɗannan su ne ’ya’yan Shimeyi maza, su huɗu ne duka.

  2. Yahat shi ne na fari, Ziza kuma na biyu, amma Yewush da Beriya ba su haifi ’ya’ya maza da yawa ba; saboda haka aka ƙidaya su kamar iyali ɗaya a wurin rabon aiki.