Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpent: Fiery, sent as a plague upon the Israelites

4 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da Fiery, sent as a plague upon the Israelites

  1. Sai Ubangiji ya aiko da macizai masu dafin a cikinsu, suka sassari mutane, Isra’ilawa masu yawa kuwa suka mutu.

  2. Mutanen suka zo wurin Musa, suka ce, “Mun yi zunubi, da muka yi wa Ubangiji da kai gunaguni. Ka yi addu’a don Ubangiji yă ɗauke mana macizan nan.” Saboda haka Musa ya yi addu’a domin mutane.

  3. Ya bishe ku cikin hamada mai fāɗi, mai bantsoro, wannan busasshiyar ƙasa wadda ba ta da ruwa, ga macizai masu dafi da kuma kunamai. Ya ba ku ruwa daga dutsen ƙanƙara.

  4. Kada mu gwada Kiristi yadda waɗansunsu suka yi, har macizai suka kakkashe su.