Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpent: The staff of Moses transformed into

2 ayoyi · 16 fannoni

Ayoyi game da The staff of Moses transformed into

  1. Sai Ubangiji ya ce, “Jefa shi ƙasa.” Musa ya jefa shi ƙasa, sai sandan ya zama maciji, Musa kuwa ya gudu daga gare shi.

  2. Ka je wurin Fir’auna da safe, yayinda za shi kogi. Ka jira a bakin Nilu don ka sadu da shi, ka ɗauki sandan nan da ya canja zuwa maciji a hannunka.