Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpent: Charming of
Ayoyi game da Charming of
Dafinsu ya yi kamar dafin maciji, kamar na gamsheƙan da ya toshe kunnuwansa,
da ba ya jin muryar gardi, kome dabarar gwanin mai waƙar zai zama.
In maciji ya sari mutum kafin a ba shi makarin gardi, ina amfanin maganin?
“Duba, zan aika macizai masu dafi a cikinku, kāsā, waɗanda ba su da maƙari, za su kuwa sassare ku,” in ji Ubangiji.