Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serpent: The apostles given power over
Ayoyi game da The apostles given power over
Za su ɗauki macizai da hannuwansu. In kuwa suka sha mugun dafi, ba zai cuce su ba ko kaɗan. Za su ɗibiya hannuwansu a kan marasa lafiya, su kuwa warke.”
Amma Bulus ya karkaɗe macijin a cikin wuta, bai kuwa ji wani ciwo ba.