Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Righteousness: Ineffectual for salvation

4 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Ineffectual for salvation

  1. Ko da na wanke jikina duka da sabulu, na wanke hannuwana kuma da soda,

  2. duk da haka za ka jefa ni cikin ƙazamin wuri, yadda ko rigunan jikina ma za su ƙi ni.

  3. Gama ina faɗa muku cewa in dai adalcinku bai fi na Farisiyawa da na malaman dokoki ba, faufau, ba za ku shiga mulkin sama ba.

  4. Saboda haka babu wanda Allah zai ce da shi mai adalci ta wurin kiyaye doka kawai; a maimako, ta wurin doka ne muke sane da zunubi.