Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Righteousness: Illustrated

3 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Illustrated

  1. “Waɗansu mutane biyu sun tafi haikali don yin addu’a. Ɗaya Bafarisiye ne, ɗayan kuma mai karɓar haraji.

  2. Sai Bafarisiyen ya tashi tsaye, ya yi addu’a game da kansa yana cewa, ‘Allah, na gode maka, saboda ni ba kamar sauran mutane ba ne, wato, mafasa, masu aikata mugunta, masu zina, ko kuma kamar mai karɓar harajin nan.

  3. Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’