Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Righteousness: No better than filthy rags
Ayoyi game da No better than filthy rags
Dukanmu mun zama kamar wanda yake marar tsabta, kuma dukan ayyukanmu masu adalci sun zama kamar ƙazaman tsummoki; duk mun zama kamar busasshen ganye, kamar iska haka zunubanmu sukan share mu.