Skip to content

Elihu

7 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Elihu

  1. Amma Elihu ɗan Barakel mutumin Buz na iyalin Ram, ya ji haushi da Ayuba don yă nuna shi ne mai gaskiya ba Allah ba.

  2. Elihu ya jira sai a wannan lokaci ne ya yi magana da Ayuba, don shi ne yaro a cikinsu duka.

  3. Amma sa’ad da Elihu ya ga mutanen nan uku ba su da abin cewa, sai ya fusata.

  4. Sai Elihu ɗan Barakel mutumin Buz ya ce, “Ni ƙarami ne a shekaru, ku kuma kun girme ni; shi ya sa na ji tsoro na kāsa gaya muku abin da na sani.

  5. Sa’an nan Elihu ya ce,

  6. Sai Elihu ya ce,

  7. Elihu ya ci gaba,