Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ram

3 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Yerameyel maza, ɗan farin Hezron su ne, Ram shi ne ɗan fari, sai Buna, Oren, Ozem da Ahiya.

  2. ’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne, Ma’az, Yamin da Eker.

  3. Amma Elihu ɗan Barakel mutumin Buz na iyalin Ram, ya ji haushi da Ayuba don yă nuna shi ne mai gaskiya ba Allah ba.