Tsallake zuwa abun ciki

Jerahmeel

6 ayoyi · 12 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jerahmeel

  1. ’Ya’ya maza da aka haifa wa Hezron su ne, Yerameyel, Ram da Kaleb.

  2. ’Ya’yan Yerameyel maza, ɗan farin Hezron su ne, Ram shi ne ɗan fari, sai Buna, Oren, Ozem da Ahiya.

  3. Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.

  4. ’Ya’yan Ram maza ɗan farin Yerameyel su ne, Ma’az, Yamin da Eker.

  5. ’Ya’yan Yonatan maza su ne, Felet da Zaza. Waɗannan su ne zuriyar Yerameyel.

  6. ’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne, Mesha ɗan farinsa, wanda shi ne mahaifin Zif, da ɗansa Maresha, wanda shi ne mahaifin Hebron.