Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onam

4 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam.

  2. ’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam. ’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana.

  3. Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.

  4. ’Ya’yan Onam maza su ne, Shammai da Yada. ’Ya’yan Shammai maza su ne, Nadab da Abishur.