Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onam: 2. Son of Jerahmeel
Ayoyi game da 2. Son of Jerahmeel
Yerameyel yana da wata mata, wadda sunanta Atara; ita ce mahaifiyar Onam.
’Ya’yan Onam maza su ne, Shammai da Yada. ’Ya’yan Shammai maza su ne, Nadab da Abishur.