Segub
Ayoyin da suka ambaci Segub
Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub.
Segub shi ne mahaifin Yayir, wanda ya yi mulkin garuruwa uku a Gileyad.