Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hebron

2 ayoyi · 3 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. ’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne, Mesha ɗan farinsa, wanda shi ne mahaifin Zif, da ɗansa Maresha, wanda shi ne mahaifin Hebron.

  2. ’Ya’yan Hebron maza su ne, Kora, Taffuwa, Rekem da Shema.