Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hebron: 4. The patronymic of Mareshah

2 ayoyi · 3 fannoni

Ayoyi game da 4. The patronymic of Mareshah

  1. ’Ya’yan Kaleb maza, ɗan’uwan Yerameyel su ne, Mesha ɗan farinsa, wanda shi ne mahaifin Zif, da ɗansa Maresha, wanda shi ne mahaifin Hebron.

  2. ’Ya’yan Hebron maza su ne, Kora, Taffuwa, Rekem da Shema.