Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Righteousness: Are abominable before God
Ayoyi game da Are abominable before God
suna cewa, ‘Ku tsaya a can; kada ku yi kusa da ni, gama na fi ku tsarki!’ Irin mutanen nan hayaƙi ne a hancina, wuta kuma da take cin gaba da ci dukan yini.