Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: The word of God
Ayoyi game da The word of God
“Ga ma’anar misalin, irin, shi ne maganar Allah.
Gama an sāke haihuwarku, ba da iri da yake lalacewa ba, sai dai marar lalacewa, ta wurin rayayyiya da kuma madawwamiyar maganar Allah.