Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: The death of Christ and its effects
Ayoyi game da The death of Christ and its effects
Gaskiya nake gaya muku, sai ƙwayar alkama ta fāɗi ƙasa ta mutu, in ba haka ba za tă kasance ƙwaya ɗaya tak. Amma in ta mutu, za tă ba da ’ya’ya da yawa.