Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: Often attended with danger
Ayoyi game da Often attended with danger
Waɗanda suka yi shuka da hawaye za su yi girbi da waƙoƙin farin ciki.
Shi da ya fita yana kuka, riƙe da iri don shuki, zai dawo da waƙoƙin farin ciki, ɗauke da dammuna.