Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: Its increase being consumed by locusts
Ayoyi game da Its increase being consumed by locusts
Za ku shuka iri da yawa a gona, amma za ku girbe kaɗan, domin fāra za su cinye su.
Abin da ɗango ya bari fāri masu girma sun cinye; abin da fāri masu girma suka bari, burduduwa ta cinye; abin da burduduwa ta bari sauran kwari sun cinye.