Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: Required to be watered by the rain
Ayoyi game da Required to be watered by the rain
Kamar yadda ruwan sama da dusar ƙanƙara suke saukowa daga sama, ba sa komowa ba tare da sun jiƙe duniya sun kuma sa su yi ’ya’ya su kuma yi toho, don su ba da iri ga mai shuki da kuma abinci ga mai ci,