Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: Not to be mingled in sowing

2 ayoyi · 39 fannoni

Ayoyi game da Not to be mingled in sowing

  1. “ ‘Ku kiyaye farillaina. “ ‘Kada ku sa dabbobin da ba iri ɗaya ba su yi barbara. “ ‘Kada ku yi shuki iri biyu a gonarku. “ ‘Kada ku sa rigar da aka saƙa da yadi iri biyu.

  2. Kada ku shuka iri biyu a gonar inabinku; in kuka yi haka, ba abin da kuka shuka ne kaɗai zai ƙazantu ba, amma har da inabinku ma.