Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Seed: Often sown beside rivers
Ayoyi game da Often sown beside rivers
Ka jefa burodinka a bisa ruwaye, gama bayan kwanaki masu yawa, za ka sāke samunsa.
zai zama muku da albarka, ku da kuke shuki iri kusa da kowane rafi, kuna kuma barin lafiyayyiyar makiyaya domin shanu da jakunanku.