Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scribes: Were doctors of the law
Ayoyi game da Were doctors of the law
Ɗaya daga cikinsu, wani masanin Doka, ya gwada shi da wannan tambaya.
Wani daga cikin malaman dokoki ya zo ya ji suna muhawwara. Da ya lura cewa Yesu ya amsa musu daidai, sai ya tambaye shi ya ce, “A cikin dukan dokoki, wacce ta fi girma duka?”