Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scribes: Active in procuring our Lord's death
Ayoyi game da Active in procuring our Lord's death
Sai manyan firistoci da dattawan mutane, suka taru a fadan babban firist, mai suna Kayifas,
Manyan firistoci da malaman dokoki suna tsaye a wurin, suna kawo zargi masu ƙarfi a kansa.