Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Scribes: Persecuted the Christians
Ayoyi game da Persecuted the Christians
Kashegari, sai masu mulki, dattawa da kuma malaman dokoki suka taru a Urushalima.
Ta haka suka tā da hankalin mutane da dattawa da kuma malaman dokoki. Suka kama Istifanus suka kawo shi a gaban Majalisa.
Amma da yake barin wurin, ya yi alkawari cewa, “Zan dawo in Allah ya yarda.” Sa’an nan ya tashi daga Afisa a jirgin ruwa.