Hammath
An kuma san shi da: Hemath
33.1200, 35.1600 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Hammath
Biranen da suke da katanga su ne Ziddim, Zer, Hammat, Rakkat, Kinneret,
kuma gidan marubuta waɗanda suke zama a Yabez su ne, Tiratiyawa, Shimeyatiyawa da Sukatiyawa. Waɗannan su ne Keniyawa waɗanda suka zo daga Hammat, mahaifin gidan Rekab.