Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samuel: A prophet of the Israelites

3 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da A prophet of the Israelites

  1. Dukan Isra’ila daga Dan har Beyersheba suka shaida amincin Sama’ila annabi ne na Ubangiji.

  2. Ubangiji kuwa ya dinga bayyana a Shilo, a nan ya bayyana kansa ga Sama’ila ta wurin maganarsa.

  3. Duk sa’ad da Sama’ila ya yi magana dukan Isra’ila sukan saurare shi. Isra’ilawa suka fita yaƙi da Filistiyawa. Isra’ilawa suka kafa sansani a Ebenezer, Filistiyawa kuma a Afek.