Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Samuel: Death of; the lament for him
Ayoyi game da Death of; the lament for him
Sama’ila ya rasu, sai dukan Isra’ila suka taru suka yi makoki saboda shi. Suka binne shi a gidansa a Rama. Sai Dawuda ya gangara zuwa cikin Jejin Faran.