Skip to content

Joel

4 ayoyi · 3 'yan gida

An kuma san shi da: Vashni

Ayoyin da suka ambaci Joel

  1. Sunan ɗansa na fari Yowel, na biyu kuwa Abiya. Suka yi alƙalanci a Beyersheba.

  2. ’Ya’yan Sama’ila maza su ne, Yowel ɗan fari da Abiya ɗa na biyu.

  3. Ga mutanen da suka yi hidimar, tare da ’ya’yansu maza. Daga mutanen Kohat akwai, Heman, mawaƙi ɗan Yowel, ɗan Sama’ila,

  4. Saboda haka Lawiyawa suka zaɓi Heman ɗan Yowel, da Asaf ɗan Berekiya daga cikin ’yan’uwansu. Daga iyalin Merari kuma aka zaɓi Etan ɗan Kushahiya.